iqna

IQNA

mata musulmi
Tehran (IQNA) A cewar wani rahoto, kyamar addinin Islama lamari ne mai zurfi a kasar Kanada, kuma laifukan kyama da kyamar Musulunci sun karu da kashi 71% a kasar.
Lambar Labari: 3489041    Ranar Watsawa : 2023/04/26

Tehran (IQNA) A cikin 2021, Ostiriya ta shaida fiye da shari'o'i 1,000 na nuna wariya ga musulmi, kuma mata musulmi masu lullubi sun fi fuskantar kyamar Islama.
Lambar Labari: 3488921    Ranar Watsawa : 2023/04/05

Tehran (IQNA) Bazaar Ramadan a gundumar Orange ta California dama ce ga galibin kasuwancin mata musulmi don baje kolin kayayyakinsu da samun tallafin al'umma.
Lambar Labari: 3488914    Ranar Watsawa : 2023/04/04

Tehran (IQNA) Alkaliyar wasan kwallon kafa ta farko a Ingila wadda ta lullube kanta ta samu lambar yabo ta Daular Burtaniya.
Lambar Labari: 3488425    Ranar Watsawa : 2022/12/31

Tehran (IQNA) Kungiyar ranar Hijabi ta duniya ta bukaci dukkan matan duniya ko da wane irin addini ne da su sanya hijabi na tsawon kwana daya a ranar 1 ga watan Fabrairu domin nuna goyon baya ga matan musulmi da kuma yaki da wariya da ake musu.
Lambar Labari: 3488386    Ranar Watsawa : 2022/12/24

Tehran (IQNA) Ma'aikatar harkokin wajen Pakistan ta yi Allah wadai da cin zarafin mata musulmi da ake yi a kasar Indiya, inda wasu masu kyamar musulmi suke sanya fitattun mata musulmi na a matsayin gwanjo na sayarwa ta hanyar yanar gizo.
Lambar Labari: 3486786    Ranar Watsawa : 2022/01/06

Tehran (IQNA) Kamfanin AHIIDA ya gabatar da tufafi mai suna Burkini wadda ta shahara sosai kuma ta bai wa matan Musulmi damar yin iyo ba tare da matsala ba.
Lambar Labari: 3486437    Ranar Watsawa : 2021/10/17

Tehran (IQNA) jami’an ‘yan sanda a birnin New York na kasar Amurka sun sanar da cewa, suna neman wani mutum wanda yake cutar da mata musulmi masu sanye da hijabin musulunci.
Lambar Labari: 3486072    Ranar Watsawa : 2021/07/03

Tehran (IQNA) kotun kasar Afirka ta kudu ta yanke hukunci da ya bayar da dama ga mata musulmi jami’an tsaro a kasar da su saka lullubi a kansu.
Lambar Labari: 3485601    Ranar Watsawa : 2021/01/29

Tehran (IQMNA) cibiyar Azhar a kasar Masar ta yi Allawadai da harin da aka kaiwa wasu mata musulmi biyu da suke sanye da lullubi a Faransa.
Lambar Labari: 3485298    Ranar Watsawa : 2020/10/22

Bangaren kasa da kasa, Wasu kungiyoyin mata musulmi sun gudanar da tarukan ranar hijabin muslunci ta duniya, domin kara nuna goyon bayansu ga sauransu 'yan uwansu mata da ake muzguna musu a wasu kasashen duniya saboda saka hijabin muslunci.
Lambar Labari: 3481193    Ranar Watsawa : 2017/02/02

Bangaren kasa da kasa, hukumar 'yan sanda ta jahar California a kasar Amurka ta sanar da canja salon siyasarta kan mata musulmi a jahar.
Lambar Labari: 3481086    Ranar Watsawa : 2016/12/31